ha_pro_tn_l3/03/31.txt

14 lines
617 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka ji ƙyashin ɗan ta'addar mutum ko ka zaɓi hanyoyinsa",
"body": "Ana nuna cewa ba zai zaɓi ya kwaikwayi ayyukan mutumin tashin hankali ba. AT: \"Kada ku\" zabi don kwaikwayon kowace hanyar sa \"(Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "masu aikata mugunta abin ƙyama ne ga Yahweh",
"body": "\"Yahweh yana ƙyamar mai ha'inci\""
},
{
"title": "yana karɓar mutum mai adalci ya amince da shi",
"body": "Yahweh yana faɗar tunaninsa ga waɗanda suke aikata dai-dai kamar yadda yake tare da amini, amintacce. AT: \"Yahweh babban aboki ne ga masu karkata\" (Duba: figs_explicit)"
}
]