ha_pro_tn_l3/03/25.txt

14 lines
833 B
Plaintext

[
{
"title": "hallakarwar da mugaye suka haddasa, sa'ad da ta zo",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da mugaye ke haddasa barna\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Yahweh za ya kasance tare da kai",
"body": "\"Yahweh zai kasance tare da kai.\" Mutumin da yake tsaye kusa da wani mutum karin magana ce ta nufin cewa ɗayan zai taimaka kuma ya goyi bayan ɗayan. AT: \"Yahweh zai goyi bayan ku kuma ya kare ku\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "tsare kafafunka daga faɗawa cikin tarko",
"body": "Marubucin yayi magana akan mutumin da yake fuskantar cutarwa daga \"ta'addanci\" da\n\"lalacewa\" kamar dai an kama mutumin ne cikin tarko. Kalmar \"ƙafa\" tana wakiltar mutum duka. AT: \"zai kare ku daga waɗanda suke son cutar ku\" (Duba: figs_metaphor da figs_synecdoche)"
}
]