ha_pro_tn_l3/03/23.txt

14 lines
836 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'an nan zaka yi tafiya a hanyarka lafiya",
"body": "Marubucin yayi maganar rayuwar mutum kamar mutum yana tafiya akan hanya. AT: \"zaku rayu a cikin aminci\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ƙafarka ba zata yi tuntuɓe ba",
"body": "Kalmar \"ƙafa\" tana wakiltar mutum duka. Marubucin yayi maganar yin ba dai-dai ba kamar mutum yayi tuntuɓe akan abu a cikin hanyar sa. AT: \"ba za ku aikata abubuwan da ba daidai ba\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": "zaka yi barci mai daɗi",
"body": "Marubucin yayi maganar bacci mai nutsuwa da sanyaya rai kamar yana ɗanɗana wa mutumin da yake bacci. Ana iya fassara kalmar \"bacci\" azaman fi'ili. AT: \"barcinku zai kasance mai daɗi\" ko \"za ku yi barci cikin kwanciyar hankali\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
}
]