ha_pro_tn_l3/03/21.txt

14 lines
758 B
Plaintext

[
{
"title": "kada ka ɗauke ido daga gare su",
"body": "Marubucin yayi maganar rashin manta abu kamar koyaushe yana iya ganin sa. AT: \"kar ku manta da su\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Za su zama rai a rayuwarka",
"body": "Anan kalmar “kurwa” tana wakiltar mutumin. AT: \"Za su zama muku rai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "kayan ado na alheri da zaka rataya zagaye da wuyanka",
"body": "Marubucin yayi magana game da \"ingantaccen hukunci\" da \"fahimta\" kamar dai abubuwa ne\nda mutum zai iya ɗaurawa a wuyansa kamar abun wuya. Hoton ya nuna cewa waɗannan\nabubuwa ne masu ƙima waɗanda mutum yake nunawa a zahiri. AT: \"nuni na alheri kamar wanda zai yi wa kansu ado da abin wuya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]