ha_pro_tn_l3/03/15.txt

10 lines
518 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Marubucin yayi maganar hikima kamar mace. (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Tana da tsawon kwanaki cikin hannun damarta a cikin hannun hagunta akwai arziki da ɗaukaka",
"body": "Marubucin yayi maganar fa'idodi da mutum yake samu daga samun hikima kamar hikima itace\nmace wacce ta riƙe waɗannan halayen a hannunta ta miƙa su ga mutane. AT: \"Hikima tana ba mutum tsawon kwanaki da wadata da girma\" (Duba: figs_personification da figs_metaphor)"
}
]