ha_pro_tn_l3/03/11.txt

10 lines
354 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Marubucin ya yi rubutu a matsayin uba yana koyar da ɗansa."
},
{
"title": "da ɗansa wanda ya ke gamsarsa",
"body": "\"ɗa wanda yake faranta masa rai.\" Wannan yana nuni ne ga soyayyar uba ga ɗa, kuma ba don yardar uba ga halayen ɗansu ba. AT: \"ɗa wanda yake ƙauna\" (Duba: figs_explicit)"
}
]