ha_pro_tn_l3/03/07.txt

14 lines
739 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Kada ka zama da hikima a naka idanu",
"body": "Marubucin yayi maganar ra'ayin mutum kamar mutumin yana ganin wani abu da idanunsa.\nAT: \"Kada ku zama masu hikima a ra'ayinku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka guji mugunta",
"body": "Marubucin yayi maganar rashin aikata mugunta kamar tana nisantar mugunta. AT: \"kada ku aikata mugunta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Za ta zamar maka warkaswa ga jikinka",
"body": "Kalmar \"ta\" tana nufin umarnin da marubuci ya bayar a ayar da ta gabata. Cikakkiyar maanar wannan ana iya bayyana ta a sarari. Kalmar nan “nama” tana wakiltar jiki duka. AT: \"Idan kunyi haka, zai zama waraka ga jikinku\" (Duba: figs_explicit da figs_metonymy)"
}
]