ha_pro_tn_l3/03/05.txt

18 lines
907 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan zuciyarka",
"body": "Anan kalmar \"zuciya\" tana wakiltar mutum ne na ciki. Madadin fassara: \"dukkan ku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "kada ka jingina ga taka fahimta",
"body": "Marubucin yayi maganar dogaro ga fahimtar mutum kamar cewa \"fahimta\" abu ne da mutum zai dogara da shi. AT: \"kada ku dogara da fahimtarku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "cikin dukkan hanyoyinka",
"body": "Marubucin yayi maganar ayyukan mutum kamar dai hanyoyi ne da mutum yake tafiya akansu. AT: \"a cikin duk abin da kuke yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "shi kuwa zai maida tafarkunka miƙaƙƙu",
"body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh yana sa ayyukan mutum su zama masu ci gaba kamar dai ayyukan mutumin hanyoyi ne da yake tafiya akan su kuma wanda Yahweh ke sanyawa ba tare da matsaloli ba. AT: \"zai baku nasara\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]