ha_pro_tn_l3/02/16.txt

18 lines
626 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Uba yana ci gaba da koya wa ɗansa yadda hikima za ta kāre shi."
},
{
"title": "Hikima da sanin dai-dai zasu cece",
"body": "Marubucin yayi maganar hikima da hankali kamar mutane ne masu ceton wanda yake dasu. AT: \"Idan kuna da hikima da hankali, zaku ceci kanku\" (Duba: figs_personification)"
},
{
"title": "Takan yashe da abokinta",
"body": "Wannan yana nufin mijinta, wanda ta aura tun tana ƙarama."
},
{
"title": "na ƙuruciya ta manta da alƙawarin Allahnta",
"body": "Wataƙila wannan yana nufin alkawarin aure da ta yi da mijinta a gaban Allah."
}
]