ha_pro_tn_l3/02/14.txt

18 lines
861 B
Plaintext

[
{
"title": "Suna farinciki",
"body": "\"Su\" yana nufin mutane iri ɗaya kamar yadda a cikin Misalai 2:1."
},
{
"title": "suna jin daɗi cikin aikata mugunta iri-iri",
"body": "Wannan yana nufin abu ɗaya daidai da ɓangaren farko na jumlar. AT: \"jin daɗin aikata abin da suka san mugunta ne\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Suna bin karkatattun tafarku",
"body": "Mutanen da suke yi wa wasu ƙarya ana maganarsu kamar suna tafiya a kan karkatattun hanyoyi. AT: \"Suna yaudarar wasu mutane\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suna amfani da ruɗu sun ɓoye manufarsu",
"body": "Ana yin magana da mutane don kada wasu su gano abin da suka aikata ana maganarsu kamar sun rufe hanyoyin akan hanyar saboda babu wanda zai iya bin su. AT: \"suna yin karya don kada wani ya san abin da suka aikata\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]