ha_pro_tn_l3/02/09.txt

14 lines
736 B
Plaintext

[
{
"title": "da kowanne tafarki mai kyau",
"body": "Halin da ke da hikima da kuma faranta wa Yahweh rai ana maganarsa kamar hanya ce mai kyau. AT: \"hanyoyin rayuwa wadanda suke yardar da Allah\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gama hikima zata shiga cikin zuciyarka",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar yanayin mutum. Ana magana da mutumin da ya zama mai hikima kamar hikima za ta shiga zuciyar mutum. AT: \"zaku sami hikima da yawa\" ko \"za ku koyi yadda ake samun hikima da gaske\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "ilimi kuma zai ji wa ranka daɗi",
"body": "Anan “kurwa” tana wakiltar mutum duka. AT: \"yana faranta maka\" ko \"yana maka daɗi\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]