ha_pro_tn_l3/02/06.txt

14 lines
918 B
Plaintext

[
{
"title": "daga bakinsa ilimi da fahimta ke fitowa",
"body": "Anan “baki” yana wakiltar Yahweh ne da kansa ko abin da yake faɗa. AT: \"daga Yahweh ne ilimi da fahimta suke zuwa\" ko kuma \"Yahweh yana gaya mana abin da muke buƙatar sani da fahimta\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yana tanada sahihiyar hikima domin waɗanda suka gamshe shi",
"body": "Yahweh yana koyar da hikima ga mutane ana maganarsa kamar hikima wani abu ne wanda\nYahweh yake ajiyewa kuma yake bawa mutane. AT: \"Yana koyar da ainihin hikima ga waɗanda suka faranta masa rai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yana tsaron tafarkun adalci",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) adalci kansa ana maganarsa kamar yana hanya. AT: \"Allah yana tabbatar da cewa mutane sunyi adalci\" ko 2) ana maganar rayuwar mutum kamar dai hanya ce. AT: \"Allah yana kiyaye waɗanda ke yin adalci\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]