ha_pro_tn_l3/02/01.txt

18 lines
895 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Uba yana koya wa ɗansa amfani da waƙa. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "idan ka karɓi zantattukana",
"body": "\"idan kun saurari abinda nake koya muku\""
},
{
"title": "ka ajiye dokokina tare da kai kamar abu mai tamani",
"body": "Amincewa da abin da aka umurta ana maganarsa kamar dokokin sun kasance taska ce kuma mutum ya kasance amintaccen wuri don adana taskar. AT: \"ku yi la'akari da dokokina da ƙima kamar taska\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka bada zuciyarka ga fahimta",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar tunanin mutum. Kalmomin \"karkatar da zuciyar ka\" karin magana ne da ke nufin aikata ko cika ba da hankalin mutum ga aiki. AT: \"yi ƙoƙari ka fahimci abin da yake mai hikima\" ko \"ka sadaukar da kanka sosai don fahimtar koyarwa mai hikima\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
}
]