Sat Nov 21 2020 22:42:39 GMT+0100 (W. Central Africa Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-11-21 22:42:39 +01:00
parent 78a606b916
commit 86e75bb924
2 changed files with 3 additions and 2 deletions

View File

@ -1,10 +1,10 @@
[
{
"title": "Wa keda waiyo? Wa ke da kaito? Wa keda faɗace-faɗace? Wa ke ƙorafi? Wa keda raunuka babu dalili? Wa keda jajayen idanuwa?",
"body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don shirya mai karatu ga batun da yake shirin\nyi game da wani nau'in mutum. Ba ya fatan amsa ga kowace tambaya. Yarenku na iya samun\nwata hanyar daban ta gabatar da darasi. Madadin fassarar: \"Ku saurare ni yayin da nake gaya\nmuku wane irin mutum ne yake da kaito, baƙin ciki, faɗa, gunaguni, raunuka ba tare da dalili\nba, da zubda jini.\" (Duba:"
"body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don shirya mai karatu ga batun da yake shirin\nyi game da wani nau'in mutum. Ba ya fatan amsa ga kowace tambaya. Yarenku na iya samun\nwata hanyar daban ta gabatar da darasi. AT: \"Ku saurare ni yayin da nake gaya muku wane irin mutum ne yake da kaito, baƙin ciki, faɗa, gunaguni, raunuka ba tare da dalili ba, da zubda jini.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Waɗanda suka daɗe da ruwan inabi, waɗanda suka gwada gaurayayyen ruwan inabi",
"body": "Waɗannan kalmomin suna amsa tambayoyin da ke a aya ta 29 kuma suna bayyana mutanen\nda ke shan giya da yawa."
"body": "Waɗannan kalmomin suna amsa tambayoyin da ke a aya ta 29 kuma suna bayyana mutanen\nda ke shan ruwan inabi da yawa."
}
]

View File

@ -385,6 +385,7 @@
"23-22",
"23-24",
"23-26",
"23-29",
"24-title",
"25-title",
"26-title",