ha_jer_tn_l3/21/13.txt

10 lines
441 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina gãba da ku, dutsen da ya ke a fili",
"body": "\"Na yi adawam, Yerusalem\" ko \"Zan hukunta, mutane Yerusalem\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Na sa sakamakon ayyukanku su yi gãba da ku",
"body": "Sakamakon munanan ayyukansu ana magana ne azaman 'ya'yan itace waɗanda suka tsiro\ndaga waɗannan ayyukan. AT: \"Zan hore ku yadda kuka cancanta saboda\nabubuwan da kuka aikata\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]