ha_jer_tn_l3/02/01.txt

18 lines
622 B
Plaintext

[
{
"title": "Kaje ka yi shela ga kunnuwan Yerusalem",
"body": "\"Je ka yi magana a inda mutanen Yerusalem za su ji ka\""
},
{
"title": "a madadin ki",
"body": "\"Na tuna da kai\""
},
{
"title": "a lokacin da muna tashe",
"body": "Allah yayi magana game da dangantakarsa da Isra'ilawa kamar sun ɗaura aure. AT: \"lokacin da muka amince da farko cewa za mu auri juna\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ƙasar da ba'a taɓa shuka ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ƙasar da babu wanda ya shuka iri\"\nko \"ƙasar da ba abinci ya tsiro\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]