ha_jer_tn_l3/46/27.txt

10 lines
518 B
Plaintext

[
{
"title": "bawana Yakubu, kada ka ji tsoro. Kada ka razana, Isra'ila",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. Anan \"Yakubu\" da \"Isra'ila\" suna wakiltar\nmutanen Isra'ila. Yahweh yana jaddada cewa kada mutane su ji tsoro. AT:\n\"mutanen Isra'ila, bayina, kada ku ji tsoro\" (Duba: figs_metonymy da figs_parallelism)"
},
{
"title": "ba zan bar ku ba horo ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"tabbas zai hukunta ku\"\n(Duba: figs_doublenegatives)"
}
]