ha_jer_tn_l3/08/20.txt

14 lines
595 B
Plaintext

[
{
"title": "Girbi ya ƙare",
"body": "\"Lokacin girbi ya wuce\""
},
{
"title": "Na raunana saboda raunin ɗiyar mutanena",
"body": "Waɗannan maganganun suna bayyana ra'ayi ɗaya a cikin hanyoyi fiye da ɗaya don ƙarfafawa.\n(Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Me zai hana warkarwar ɗiyar mutanena ta faru?",
"body": "An yi waɗannan tambayoyin don su nuna cewa mutanen Yahuda ba su sami ceto ba. AT: \"Akwai magani a Giliyad, kuma akwai masu warkarwa a can, don haka ku gaya mani\ndalilin da ya sa warkar da ƙaunatattun mutane ba zai faru ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]