ha_jer_tn_l3/43/11.txt

18 lines
914 B
Plaintext

[
{
"title": "Duk wanda aka ƙaddara ga mutuwa zai mutu",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.\nAT: \"Kowa zai mutu wanda na yanke shawara dole ne ya mutu\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Duk wanda aka ƙaddara ga bauta za a ɗauke shi zuwa bauta",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanen Babila za su kama duk\nwaɗanda na yanke shawara dole ne su shiga cikin bauta\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Duk wanda aka ƙaddara ga takobi za a bada shi ga takobi",
"body": "Anan “takobi” yana wakiltar yaƙi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT:\n\"Kowa zai mutu a yaƙi wanda na yanke shawara zai mutu a yaƙi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Heliyofolis",
"body": "Wannan sunan birni ne. Sunan yana nufin \"garin rana.\" A cikin wannan birni akwai haikalin da\nsuke bautar allahn rana. (Duba: translate_names)"
}
]