ha_jer_tn_l3/09/25.txt

14 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "sa'ad da zan horar da dukkan masu kaciya a jiki kawai",
"body": "Wannan yana nufin mutanen Isra'ila waɗanda suka shiga alkawarin Yahweh ta wurin kaciya a\nzahiri, amma waɗanda ba su canza halayensu ba ta bin dokokinsa. AT: \"duk\nwaɗancan mutanen da suka canza jikinsu ta hanyar yi musu kaciya amma waɗanda basu\ncanza halayensu na ciki ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "da dukkan mutanen da ke yanke gashin kansu suna sanƙo",
"body": "Wannan wataƙila yana nufin mutanen da suka yanke gashinsu don girmama allolin arna. Wasu sifofin zamani suna fassara wannan furcin Ibraniyancin a matsayin \"duk mutanen da ke zaune a gefen hamada.\""
},
{
"title": "dukkan gidan Isra'ila suna da zuciya marar kaciya",
"body": "“Zuciya” tana wakiltar nufin mutum da abin da yake so. “Zuciya maras kaciya” tana wakiltar\nhalayen mutum ne da ba ya bin Yahweh da dokokinsa. Har ila yau, \"gidan\" Isra'ila yana nufin mutanen Isra'ila. AT: \"duk mutanen Isra'ila ana musu kaciya ne kawai a waje\nkuma basu canza zukatansu ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]