ha_jer_tn_l3/52/09.txt

6 lines
331 B
Plaintext

[
{
"title": "'ya'yan sarki Zedekiya maza ya na gani",
"body": "Idanun ido ne na mutum gaba ɗaya. Ya kamata mai karatu ya kuma fahimci cewa wataƙila\nwasu sun taimaki sarkin Babila ya kashe 'ya'yan Zedekiya. AT: \"ya tilasta wa\nZedekiya kallo lokacin da sarkin Babila ke yanka 'ya'yan Zedekiya\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]