ha_jer_tn_l3/33/06.txt

10 lines
610 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama zan maido da kaddarorin Yahuda da Isra'ila; Zan kuma gina su kamar da farko",
"body": "\"Zan sa abubuwa su zama lafiya ga Yahuda da Isra'ila kuma\" ko \"Zan sa Yahuda da Isra'ila su\nsake rayuwa da kyau.\" Duba yadda ake fassara kalmomi masu kama da haka a cikin Irmiya\n29:14."
},
{
"title": "waƙar yabo da girmamawa ga dukkan al'umman duniya",
"body": "Kalmar \"waƙa\" ishara ce ta abin da mutane za su rera waƙar game da shi. AT:\n\"wani abu game da shi wanda dukkanin kungiyoyin duniya za su rera waƙoƙin yabo da\ngirmamawa a gare ni, Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]