ha_jer_tn_l3/51/63.txt

6 lines
257 B
Plaintext

[
{
"title": "Haka Babila zata nitse",
"body": "Dutse da littafin za su ɓace a cikin ruwa, ruwan zai lalata littafin, kuma Babila ba za ta ƙara\nzama kamar birni ba ko kuma ta sami gine-ginen da mutane za su zauna a ciki ba. (Duba: figs_simile)"
}
]