ha_jer_tn_l3/51/61.txt

6 lines
242 B
Plaintext

[
{
"title": "ko dabba da zai zauna a cikinta",
"body": "Idan yarenku yana da kalma ga dabbobi waɗanda yawanci suke rayuwa tare da mutane, kuna iya amfani da shi a nan, saboda [Irmiya 51:36 ya ce Babila za ta zauna da\nnamun daji."
}
]