ha_jer_tn_l3/51/45.txt

10 lines
376 B
Plaintext

[
{
"title": "labarin da ku ka ji",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da kuka ji labarin da ke cikin\nƙasar\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Mai mulki zai yi gãba da mai mulki",
"body": "Mai mulkin suna ne ga ƙasashen da ke ƙarƙashin ikonsa. AT: \"Kasashe za su yi\nyaƙi da sauran ƙasashe\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]