ha_jer_tn_l3/51/34.txt

14 lines
603 B
Plaintext

[
{
"title": "ya kore ni cikin ruɗami ya kuma maishe ni tukunyar da ba komi a ciki",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne (1) \"ya sa na kasa tunani sosai\" ko (2) \"ya danne ni.\""
},
{
"title": "ya cika cikinsa da abinci na mai kyau",
"body": "Wannan yana ci gaba da magana game da Babila kamar ta dodo. Wannan yana nuna a wata\nhanyar ra'ayin da ya gabata cewa Babila ta ƙwace komai daga Isra'ila. Anan \"abinci\" yana\nwakiltar duk kyawawan abubuwan da suke wurin a da. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya share ni sarai",
"body": "Duk waɗannan jimlolin suna nufin mace."
}
]