ha_jer_tn_l3/51/29.txt

10 lines
413 B
Plaintext

[
{
"title": "Gama ƙasar za ta girgiza",
"body": "Isasar ƙira ce ga mutanen da suke zaune a ƙasar. Girgiza da kasancewa cikin baƙin ciki\nkalmomi ne na tsoro ƙwarai. AT: \"mutanen da ke zaune a cikin Babila za su\ngirgiza da tsoro kuma su kasance cikin baƙin ciki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ta kasance cikin azaba",
"body": "wahala da baƙin ciki wanda zai kawo wa mutum hawaye"
}
]