ha_jer_tn_l3/51/15.txt

6 lines
207 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan ya yi tsawa, sai ruwaye su yi ruri a cikin sammai",
"body": "Waɗannan jimlolin suna kwatanta muryar Yahweh da babbar kara da tsawa da ruwan sama\nsuke yi. (Duba: figs_metaphor)"
}
]