ha_jer_tn_l3/51/01.txt

14 lines
709 B
Plaintext

[
{
"title": "na kusa tado da iskar mai hallakaswa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) \"iska mai halakarwa\" ko 2) \"ruhun mai hallakarwa.\"\nWannan yana nufin cewa Yahweh zai sa ko kuma ya sa sojojin abokan gaba su je su yaƙi\nBabila. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Leb Kamai",
"body": "Wannan sunan suna na Kaldiya, yankin Babila. Ba a bayyana dalilin da ya sa Irmiya ya yi\namfani da wannan sunan a nan ba, don haka kuna so ku fassara a matsayin \"Kaldiya\" ko\n\"Babila.\" (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "a ranar hallakarwa",
"body": "Jumlar \"ranar\" ita ce karin magana ta Ibraniyanci don \"yaushe.\" AT: \"lokacin da na\nhalakar da Babila\" (Duba: figs_idiom)"
}
]