ha_jer_tn_l3/48/30.txt

10 lines
350 B
Plaintext

[
{
"title": "Don haka zan kawo makoki ga Mowab, zan kuma tada muryar makoki ga dukkan Mowab",
"body": "Duk wadannan maganganun guda daya suke nufi. AT: \"Zan yi kuka mai ƙarfi\nsaboda mutanen Mowab\" (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Kir Haresh",
"body": "Wannan sunan tsohon babban birin Mowab. (Duba: figs_translate_names)"
}
]