ha_jer_tn_l3/48/26.txt

18 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Ka sa ya bugu",
"body": "Anan ana magana akan mutanen da suke fuskantar horon Yahweh kamar suna shan giya ne,\nsuna yin wauta don mutane suyi musu dariya. AT: \"Zan sa ku zama kamar\nmashayi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bari Mowab ta yi birgima a kan hararwarta, ka sa ta zama abin ba a",
"body": "Yahweh ya ci gaba da magana game da mutanen Mowab kamar su mashayi. AT:\n\"Yanzu mutanen Mowab za su zama kamar mutumin da yake birgima a cikin amai ... abin ba'a\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Domin ko Isra'ila bata zama abin dariya a gare ku ba?",
"body": "Yahweh yayi amfani da tambaya don tunatar da mutanen Mowab yadda suka yi da mutanen\nIsraila. AT: \"Kun kasance kuna yi wa Isra'ilawa dariya da dariya.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "An same shi cikin ɓarayi, saboda haka ku ka kaɗa kanku gare shi ku ka yi kuma ta yin magana a kansa?",
"body": "Anan Yahweh yayi amfani da tambaya don tsawata wa mutanen Mowab saboda yadda suka\nkunyata da Isra'ilawa duk da cewa basu yi wani laifi ba. AT: \"Duk da cewa su ba\nbarayi bane, amma har yanzu kun girgiza kan ku ... game dashi.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]