ha_jer_tn_l3/48/18.txt

10 lines
320 B
Plaintext

[
{
"title": "ki zauna a busasshiyar ƙasa, ke ɗiya mai zama a Dibon",
"body": "Ana maganar mutanen Dibon kamar 'yar Dibon ce. AT: \"ku mutanen da ke zaune\na Dibon\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "wanda zai hallakar da madogaranki",
"body": "\"sojojin abokan gaba waɗanda za su hallaka Mowab\""
}
]