ha_jer_tn_l3/48/15.txt

10 lines
635 B
Plaintext

[
{
"title": "Don kyawawan matasanta sun gangara mayanka",
"body": "An yi magana mafi kyawu daga mutanen Mowabawa da suka tafi yaƙi ana kashe su kamar\ndabbobi ne da aka kai wurin yanka. AT: \"za a yanka samarinsu masu kyau duka\"\nko \"sojojin abokan gaba za su kashe mafi kyawun mazajen Mowabawa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Masifar Mowab na gab da auko mata; bala'i ya kusa sauka da sauri",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna ƙarfafa cewa halakar Mowab\nza ta faru ba da daɗewa ba. AT: \"Makiyan Mowab za su hallaka ta ba da daɗewa\nba\" (Duba: figs_parallelism)"
}
]