ha_jer_tn_l3/48/08.txt

10 lines
592 B
Plaintext

[
{
"title": "Don haka kwari zai lalace, filin ƙasa kuma za a ɓaɓɓata shi",
"body": "Anan \"kwari\" da \"fili\" suna wakiltar biranen da mutanen da ke waɗannan wuraren sauran.\nAT: \"Don haka sojojin abokan gaba za su lalata duk abin da ke cikin kwari da a filayen\"\n(Duba: figs_parallelism da figs_merism)"
},
{
"title": "Ku bada fukafukai ga Mowab",
"body": "Ana magana da taimaka wa mutane kamar za su sanya fikafikan mutane don su tashi sama.\nAT: \"Taimakawa mutanen Mowab su tsere kamar kuna ba su fukafukai don su\ntashi\" (Duba: figs_hyperbole da figs_metonymy)"
}
]