ha_jer_tn_l3/48/06.txt

14 lines
514 B
Plaintext

[
{
"title": "Ku ceci rayukanku",
"body": "Kalmar \"ku\" tana nufin mutanen Mowab."
},
{
"title": "kamar dajin yunifa a jeji",
"body": "Ana kwatanta mutanen da ke gudu daga garuruwansu zuwa cikin hamada da daji ko shrub da\nke tsirowa a cikin hamada. AT: \"ku zama kamar itacen shukane wanda ya tsiro a\njeji\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "dogararku ga ayyukanku",
"body": "Ana iya bayyana kalmar 'amana' ta ƙuruciya azaman aiki. AT: \"saboda kun\ndogara\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]