ha_jer_tn_l3/48/03.txt

10 lines
361 B
Plaintext

[
{
"title": "kango da kuma babbar hallakarwa",
"body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna nufin abu daya ne. Tare suna jaddada cikakkiyar hallaka.\n(Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "saboda hallakarwa",
"body": "Cikakken sunan \"halakarwa\" ana iya bayyana shi a matsayin \"halakakke.\" AT:\n\"saboda garinsu ya lalace\" (Duba: figs_explicit)"
}
]