ha_jer_tn_l3/40/15.txt

18 lines
986 B
Plaintext

[
{
"title": "Babu wanda zai sani",
"body": "\"Babu wanda zaiyi tunanin nayi hakan\""
},
{
"title": "Don me za shi kashe ka?",
"body": "Johanan yayi amfani da tambaya mai ma'ana don ƙoƙarin canza tunanin Gedaliya. Ana iya\nfassara shi azaman bayani. AT: \"Bai kamata ku ƙyale shi ya kashe ku ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Don me za a bar Yahuda da aka tara maka su wartwatsu kuma ragowar Yahuda su hallaka?",
"body": "Yohanan yayi amfani da tambaya mai ma'ana don ƙoƙarin sa Gedaliya ya yi tunanin abin da zai\nfaru idan Gedaliya ya aikata abin da Gedaliya yake shirin yi. AT: \"Idan kuka yi\nhaka, duk Yahuda da aka tara zuwa gare ku za a warwatse kuma ragowar Yahuda za a hallaka\nsu.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "sauran mutanen Yahuza suka hallaka",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"kyale Kaldiyawa su halakar da\nragowar Yahuda\" ko \"kuma su bar ragowar Yahuda su halaka\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]