ha_jer_tn_l3/39/17.txt

10 lines
604 B
Plaintext

[
{
"title": "kuma ba za a bashe ka cikin hannun mutanen da ka ke jin tsoronsu ba",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin iko. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT:\n\"mazan da kuke jin tsoro ba za su cutar da ku ba\" ko \"Ba zan bari kowa ya sanya ku ƙarƙashin ikon mutanen da kuke jin tsoronsu ba\" (Duba: figs_metonymy da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ba za ka faɗi ga takobi ba. Za ka tsira da ranka, tun da ka yarda da ni ",
"body": "Takobin ishara ce don mutuwa a yaƙi. AT: \"Ba wanda zai kashe ku da takobinsa\"\nko \"Ba za ku mutu a yaƙi ba\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]