ha_jer_tn_l3/39/15.txt

10 lines
576 B
Plaintext

[
{
"title": "maganar Yahweh ta zo ga Irmiya tun ya na a tsare a cikin harabar masu tsaro, cewa",
"body": "Karin magana \"kalmar Yahweh ta zo ga\" ana amfani da ita don gabatar da saƙo na musamman\ndaga Allah. AT: \"Yahweh ya ba da sako ga Irmiya yayin da yake ... matsara. Ya ce,\" ko \"yayin\nda Irmiya yake ... tsare, Yahweh ya yi masa wannan saƙon:\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ina dab da cika maganganuna da na furta game da wannan birni bala'i kuma ba alheri ba",
"body": "\"Zan kawo masifa a kan wannan birni, ba kamar yadda na ce zan yi ba\""
}
]