ha_jer_tn_l3/39/04.txt

14 lines
366 B
Plaintext

[
{
"title": "Suka fita da dare daga birnin ta hanyar gonar gidan sarki",
"body": "\"Sun bar garin da daddare suna fita a hanyar a cikin lambun sarki\""
},
{
"title": "a cikin filin Kogin Yodan kwari",
"body": "Wannan ita ce ƙasa a ƙarshen kwarin."
},
{
"title": "ya yanke masa hukunci",
"body": "\"ya yanke shawarar yadda za'a hukunta shi\""
}
]