ha_jer_tn_l3/34/15.txt

10 lines
446 B
Plaintext

[
{
"title": "da ke dai-dai a gabana",
"body": "\"Idanu\" a nan metonym ne don ra'ayin mutum ko ra'ayinsa. AT: \"abin da nake ganin ya dace\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Amma kuka juya ku ka ƙazamtar da sunana",
"body": "Sunan mutum ishara ce ga abin da mutane suke ɗauka da shi. AT: \"daina aikata\nabin da ke daidai kuma ya aikata mugunta waɗanda suka sa mutane suka ɗauka cewa ni mugu\nne\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]