ha_jer_tn_l3/34/08.txt

6 lines
310 B
Plaintext

[
{
"title": "Maganar da ta zo ga Irmiya daga wurin Yahweh ",
"body": "Ana amfani da wannan karin magana don gabatar da saƙo na musamman daga Allah. Koyaya,\nainihin sakon baya farawa har sai Irmiya 34:12. AT: \"Yahweh ya ba wa Irmiya\nsako\" ko \"Yahweh ya yi magana da Irmiya\" (Duba: figs_idiom)"
}
]