ha_jer_tn_l3/34/01.txt

10 lines
322 B
Plaintext

[
{
"title": "da dukkan biranenta",
"body": "Wannan yana nufin duk garuruwan da ke kewaye da Yerusalem. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ba zaka tsira daga hannunsa ba",
"body": "Anan kalmar \"hannu\" ishara ce ta kulawar da hannu ke yi. AT: \"Ba za ku kuɓuta\ndaga ikonsa ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]