ha_jer_tn_l3/32/41.txt

10 lines
347 B
Plaintext

[
{
"title": "yi masu alheri",
"body": "Anan \"su\" yana nufin mutanen Isra'ila."
},
{
"title": "Da aminci zan dasa su cikin ƙasar nan",
"body": "Yahweh yayi maganar sa mutanensa su zauna a ƙasar har abada kamar suna dasa shukoki a\ncikin lambu. AT: \"Zan zauna har abada Isra'ilawa a cikin wannan ƙasar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]