ha_jer_tn_l3/32/38.txt

14 lines
330 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan basu zuciya ɗaya da hanya ɗaya",
"body": "Mutanen Isra'ila za su so yin aiki tare don girmama Yahweh. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "madawwamin alƙawari",
"body": "\"madawwami yarjejeniya\""
},
{
"title": "cewa bazan juya daga yi masu alheri ba",
"body": "\"ka daina yin alheri\""
}
]