ha_jer_tn_l3/32/33.txt

14 lines
630 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun juya mani bayansu a maimakon fuskokinsu",
"body": "Mutum ya juya fuskarsa ga wani don nuna cewa yana sauraro, da bayansa ya nuna wanda ya\nƙi saurara. AT: \"Maimakon su saurare ni da kyau, sai suka ƙi sauraren kwatakwata\"\nko \"Sun ƙi saurara\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "domin ya ɗauki gyara",
"body": "\"don koyon yadda ake aiki dai-dai\""
},
{
"title": "da ake kira da sunana",
"body": "Anan “suna” yana wakiltar Yahweh. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT:\n\"gidan da yake nawa\" ko \"ginin da suke bauta min a ciki\" (Duba: figs_activepassive da figs_metonymy)"
}
]