ha_jer_tn_l3/32/31.txt

10 lines
487 B
Plaintext

[
{
"title": "wannan birni na tunzura fushina da hasalata tun daga ranar da aka gina shi",
"body": "Anan \"birni\" na wakiltar ga mutanen da suke zaune a can. Kalmomin \"fushi\" da \"fushi\" ma'ana\nabu ɗaya ne kuma suna jaddada yadda yake fushin sosai. AT: \"mutanen\nYerusalem sun fusata ni sosai tun ranar da suka gina garinsu\" (Duba: figs_doublet da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Haka yake har zuwa wannan rana",
"body": "\"Suna ci gaba da fusata ni ko da yanzu\""
}
]