ha_jer_tn_l3/32/26.txt

6 lines
247 B
Plaintext

[
{
"title": "Akwai abin da ya gagare ni in yi?",
"body": "Yahweh yayi amfani da tambaya don jaddada cewa zai iya yin komai. Ana iya fassara wannan\ntambayar azaman sanarwa. AT: \"Babu abin da ya min wuya in yi.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]