ha_jer_tn_l3/32/19.txt

18 lines
1.1 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "idanunka a buɗe suke ga dukkan hanyoyin mutane",
"body": "Bude idanu wata alama ce ta abin da mutum ya gani. Yadda mutum yake rayuwa ana\nmaganarsa kamar yana tafiya akan hanya. AT: \"Kun ga duk abin da mutane suke\nyi\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "kaba kowanne mutum abin da ya cancanci halinsa da ayyukansa",
"body": "Nau'in suna \"gudanarwa\" da \"ayyuka,\" waɗanda suke daidai da ma'ana, ana iya fassara su\nazaman kalmomi. AT: \"kuma zai sakawa kowa gwargwadon yadda kyawawan\nabubuwan da suke aikatawa suke\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "Gama ka fito da mutanenka Isra'ila daga ƙasar Masar da alamu da al'ajibai",
"body": "Wannan yana nufin wani abin da ya faru a dā lokacin da Allah ya yi amfani da ikonsa ya yantar\nda Israilawa daga bautar ƙasar Masar."
},
{
"title": "da hannu mai ƙarfi, da ɗagaggen hannu",
"body": "Kalmomin \"hannu mai ƙarfi\" alama ce ta ƙarfi, kuma kalmar \"ɗaga hannu\" ta nuna alama ce ta\nƙarfin hannu, don haka jimlolin \"hannu mai ƙarfi\" da \"ɗaga hannu\" suka zama rubanya. AT: \"ta karfinku mai girma\" (Duba: figs_doublet da figs_idiom)"
}
]