ha_jer_tn_l3/32/13.txt

6 lines
273 B
Plaintext

[
{
"title": "Za a sake sayen gidaje, da gonaki, da garkunan inabi a cikin wannan ƙasar",
"body": "Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: \"Mutanen Isra'ila za su sake siyan\ngidaje, gonakin inabi da filaye a cikin wannan ƙasar\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]